Dandalin Siyasa
168 - ADC ta magantu kan ikirarin da APC ta yi cewa Tinubu ya nada goyan bayan Arewa
168 - ADC ta magantu kan ikirarin da APC ta yi cewa Tinubu ya nada goyan bayan Arewa
Shirin Dandalin Siyasa, yana tattaunawa tare da tafka muhawar kan al’amurran siyasa da ke faruwa a kasashen duniya, da batutuwan da suka shafi al’umma kai tsaye, wanda Bashir Ibrahim Idris ke jagoranta. Wannan Shirin na zuwa ne a karshen mako Ranar Assabar da maimaci a ranar Lahadi a Shirye Shiryen Safe da Yamma.
Weitere Folgen
-
168 - ADC ta magantu kan ikirarin da APC ta yi cewa Tinubu ya nada goyan bayan ArewaSat, 31 Oct 2026
-
167 - Ce-ce-ku-cen da ya biyo bayan zargin INEC da saɓawa dokar zaɓeSat, 24 Oct 2026
-
166 - Jami'iyyar APC ta kaddamar da majalisar yaƙin neman ta a hukumanceSat, 17 Oct 2026
-
165 - Shirin ragin kuɗin man fetur na wata 1 ya janyo cece-kuce a NajeriyaSat, 10 Oct 2026
-
164 - Jawabin Tinubu na cika shekaru 66 da samun ƴancin kan Najeriya ya bar baya da ƙuraSat, 03 Oct 2026
Weitere Folgen anzeigen
5
Weitere internationale nachrichten und politik-Podcasts
Other RFI Hausa podcasts
Finden Sie Ihr Radio
Finden Sie Ihr Radio